Ana jimamin mutuwar shugaban kasar Iran, an kwantar da sarkin Saudiya a asibitiA yayin da duniya ke jimamin mutuwar shugaban Iran, Ebrahim Raisi, a hannu daya kuma, an kwantar da sarkin Saudiya, Salman bin Abdulaziz a asibiti saboda cutar huhu.
ncG1vNJzZmigkarAonrLnp6irF6jtHCw1Kegsplf